Wannan duk zaima d'aure masa hankali maimakon damuwa da wad'annan masifu. kuma yafi k'arfin zuciyarsa ya k'ara daddagewa wajen fito na fito da wad'annan abubuwan da suke ci masa tuwo a k'warya. Amma kar ya manta da dogaro da Allah da kuma sakankancewa da agajinsa a wannan fafatawa.
Ba shakka amfanin da wad'annan abubuwa suke da shi wajen samar da farin ciki da walwala girmansa ya isa, ga kuma ladan da bawa yake sa ran samu duniya da lahira.
No comments:
Post a Comment